مرحبا بكم في نساءالسنة بوثى
NISA'US SUNNAH BAUCHI STATE CHAPTER, Ta Qaddamar da NISA'US SUNNAH a garin KATAGUM karamar hukumar Zaki LGA Bauchi State.
Taron Yasamu halartar Ameerah ta Nisa'us sunnah Bauchi State Chapter da wasu daga qungiyar, kamar haka:
1. Malama. Rakiya Dabo (Ameera).
2. Malama. Talatu Shehu.
3. Malama. Salamatu Ibrahim.
4. Malama. Hajara Garba Hassan.
5. Malama. Maryam Aliyu Bununu.
6. Malama. Rabiatu Ibrahim Kufai.
7. Malama Habiba Umar.
8. Malama. Iklimatu Adamu Umar.
06/02/1444 A.H.
03/09/2022 A.C.
KAYIWA KANKA GARKUWA DAGA SHIGA WUTA RANAR ƘIYAMA
Ubangiji Maɗaukaki Yayi Tanadin Wutar Jahannama Ga Kafirai da Kuma Musulmai Masu Sa6a Umurninsa Da Gangan, Domin Ta Zamo Azaba Garesu Ranar Ƙiyama Saboda Miyagun Ayyuka da Kangarewa Umurnin Ubangiji da Sukayi Anan Duniya.
Subscribe to:
Posts (Atom)